Wannan Application yana dauke da karatun Qurani cikakke Amma na daya daga cikin shahararun makaranta alkurani wato Sheikh Ahmad Ibrahim Sulaiman Kano. Ya kasance yana daga cikin malamai wanda sukayi suna a fanin karatun kurani mai girma,Sheikh Ahmad Ibrahim Sulaiman ya samu daukaka saboda irin daddadar muryar da Allah (S.W.A) yayi masa, jin karatun sa ba tsaya ga iya kasar sa Nigeria ba, ana jin karatun sa a kusan duk wata kasa ta musulmi cikin duniya.

Dxf chertezh converter. Malam Ahmad Sulaiman (Karatun Al-Kur'ani Mai Girma) Play and Listen Malam Ahmad Sulaiman (Karatun Al-Kur'ani Mai Girma) Mp3 By Sunnah TV Nigeria Publish 2013-04-13.

Sulaiman

Ya samu lambobi na yabo a gida da kuma wajen Nigeria a sa kamakon irin yanda karatun sa ya kasance ana jin sa a kasashe dabban dabban. Dan asalin kuma haifafen jihar kano, ya tashi kuma yayi karatun sa a kano baki daya. Hakika wannan ba karamin alfahari bane ga yan kano dama kuma Nigeria baki daya a sakamakon yanda karatun sa ya samu karbuwa a fadin duniya.

Muna aduar Allah ya taimaki malam ya kareshi ya kuma kara masa ilimi. Domin samun sauran karatun malam da kuma wasu karatuttukan na wasu shahararun malam, irin su al sheikh sudais,abulbasit,maher, mishry, minshawi da kuma sauransu sai a duba uyaapps app cikin wannnan gida. Don Allah idan har kaji dadin wannan application ka yi rating dinsa sabida ya samu yaje sama yanda idan masu naiman karatun Sheikh Ahmad Ibrahim Sulaiman zasu sameshi cikin sauki. Sheikh Ahmad Ibrahim Sulaiman Quran baya bukatar internet kafin ya fara aiki,download ka saurara a duk lokacin da kake bukata.

Ahmad Sulaiman Quran Offline Part 2 mp3 Sheikh Ahmad Sulaiman Alkanawy qiraa mp3 Ahmed Suleiman Full Quran mp3 Ahmad Sulaiman Kano quran mp3 Ahmed Sulaiman Qiraa mp3 offline Ahmad Sulaiman complete quran offline mp3 sheikh Ahmad Sulaiman quran recitation.

The first revelation of the Holy Quran Assalam oalaikum, As I have mentioned in my earlier posts (What is the Lowhe Mahfoozh and Baitul Ma'moor?) much before the Universe was created by Allah (swt), the entire Quran was preserved in Lowhw-e-Mahfoozh. From this point in the seventh heaven, the Al-Qur’an was transferred to the Lowest Heaven, where Bait-ul-Ma’moor is situated. This descent/Nuzool of the Holy Quran is the initial one. The entire Qur’an was transferred at one instance of time from the Lowhe-e-Mahfooz to Bait-ul-Ma’moor in the First Heaven. This is known as the first descent/ Nuzool of the Al-Quran.

Moreover, this process of sending down the entire Qur’an at one instant of time is known as Inzaal. There are two words that have been mentioned in the Holy Quran, which describe its Nuzool or descent. The first word is Inzaal which implies sending down the entire Quran at one instant of time only. The second word is Tanzeel, which means sending down only a little at a time, over a period of time. Alama Zarqani says that the fisrt descent/ Nuzool of Al-Qur’an from the Lawh-e-Mahfoozh to Bait-ul-Ma’moor took place in order to convey the message that the Al-Qur’an was a well- protected Heavenly Book because it was not just revealed on the blessed Qalb of our Dear Prophet (saw) but was also preserved in the massive Lawh-i-Mahfooz. Emerson flute serial numbers. (Manahil-ul-Irfan, Uloom-ul-Qur’an).